Turawan Mulkin Mallaka Suka Ragewa Sarakunan Najeriya Daraja, Suka Mika Su a Hannun Yan Siyasa, Daga Kais Daud Sallau
Toh suma turawan mulkin mallaka a Nijeriya, sai suka ci gaba da amfani da sarakunan gargajiya amma umurni daga gare ...
Toh suma turawan mulkin mallaka a Nijeriya, sai suka ci gaba da amfani da sarakunan gargajiya amma umurni daga gare ...
Kirkiro masarautun Jos ta Arewa da Birom da aka yi, ya rage wa Gbong Gwom din karfi da yawan masarauta ...
Kwamitin wanda ke karkashin jagorancin Vice Marshal Idi Lubo, ya isa Jihar Zamfara tun a jiya Juma’a.
Tace wannan zargi ba daidai bane.
Sannan muna nan muna ta addu'a da fatan alheri a koda yaushe ga 'yan siyasa masu son talakawa kuma masu ...
Ana zargin su na kai wa barayin man fetur da kuma abinci.
“Amma dai ganin yadda zan ake kai mana hari, zan iya cewa ‘’da-dan-gari-a-kan-ci-gari.”
Za a tabbatar ba su sami yadda suke so ba
"Yara ‘yan watani 9 zuwa shekaru 5 za a yi wa alluran rigakafin a mazaba 225."
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar, ya jaddada cewa matukar ana so a kai ga biyan bukatar shirin tsarin iyali ...