Sarakunan gargajiya 11 da aka tsige ko dakatar a Zamfara da Katsina saboda zargin alaƙa da ‘yan ta’adda
Gwamna Bello Matawalle ne ya ƙirƙiro masarautar 'Yandoton Daji daga cikin Ƙaramar Hukumar Tsafe, a ranar 18 Ga Mayu.
Gwamna Bello Matawalle ne ya ƙirƙiro masarautar 'Yandoton Daji daga cikin Ƙaramar Hukumar Tsafe, a ranar 18 Ga Mayu.
Matawalle ya ceidan sarakunan jihar na ganin abinda ya ke yi ba su so, a shirye yake ya hakura shima ...
Buhari ya tabbatar wa sojojin Najeriya cewa za su samu dukkan goyon bayan da su ke bukata domin su kakkabe ...
Kamar yadda gwamna Ganduje yaso, duk bayan shekara biyu shugabancin majalisar sarakunan jihar zai koma hannu wani sarkin cikin hudun ...
Sannan kuma mutum 55 kacal suka rasu a sanadiyyar kamuwa da Korona a jihar Kano.
Wasu tsitaru daga Hadeja suka nuna goyon baya ga Sarki Tukur, amma dakarun Yusufawa suka murkushe su.
Kwanan baya ne dai gwamnatin jihar ta kira taron sulhu, domin shawo kan rikice-rikicen da ya dabaibaye jihar sama da ...
Sarakuna sune ke yi wa al'umma iso ga gwamnati. Sune kusan ke ciyar da talakawan su. Gatan talaka Sarki.
Ya ku bayin Allah! A yau Allah ya kawo mu wani irin zamani da kusan sai dai muce Inna Lillahi ...
Toh suma turawan mulkin mallaka a Nijeriya, sai suka ci gaba da amfani da sarakunan gargajiya amma umurni daga gare ...