0

Ahmed Musa zai koma West Brom

Ahmed Musa dai yanzu ba ya buga kwallo a kowacce kungiyar kwallo tun bayan ficewa daga kungiyar Nasr dake kasar Saudi Arabiya.