
To kuma cikin makon da ya gabata, sai wannan ma’aikacin dai ya sake kira na ya nay i mani korafin cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta sallame shi daga aiki
Wannan sashe ne za a rika buga labarai na yau da kullum.
To kuma cikin makon da ya gabata, sai wannan ma’aikacin dai ya sake kira na ya nay i mani korafin cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta sallame shi daga aiki
Aliyu-Jallah, ya ce jam’iyyar APC ba ta karbar sidin PDP, saboda haka, su tattara can su kara gaba da tarkacen su, ba ma so.
Yankin Kudu maso Gabas, sun kirkiro wata kungiya mai suna ESN, wanda ake zargi da bi bin rugagen fulani suna babbakewa wai su tattara su fice musu daga yanki.
Kjellberg ta ce Sweden ta yi amfani da yanar gizo domin wayar da kan maza su fito su bada maniyinsu amma bai haifar musu da mai Ido ba.
Sannan kuma karamar hukumar Kaduna ne kadai mataimakin shugaban karamar hukumar zai buga da shugaban karamar.
Justine ya yi bayanin cewa tun da dadewa yake zargin Nnenna da cin zarafin dansa sai dai Allah bai bashi ikon daukan mataki ba
An kama wadannan mutane a unguwannin Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa da unguwar Hudebiyya, a sharada, jihar Kano.
Duk da yawan jama’ar Najeriya sun kai miliyan 200, har yau karfin wutar da kasar ke da shi bai wuce migawatts 4,000 ba.
Lalong ya bayyana cewa gwamnoni bas u bukatar sai an kafa Dokar Musamman Mai Lamba 10 Kafin a bai wa kotunan jihohi damar karbar kudaden su kai tsaye.
A Najeriya sama da mutum miliyan 32 ke amfani da shafin tiwita wanda ya fi yawan mutanen kasar Ghana gaba dayanta.