Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu
Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Ƙasa ɓangaren CONUA, ta roƙi Gwamnatin Najeriya ta biya mambobin ta albashin watanni takwas da aka...
Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Ƙasa ɓangaren CONUA, ta roƙi Gwamnatin Najeriya ta biya mambobin ta albashin watanni takwas da aka...
Shi kuwa SPB 3 bayar da shi aka yi a tukuicin naira 54,000, sai PC Shelleng wanda aka saya kan...
Ai idan ba tsarin alƙiblar dimokraɗiyyar aka canja ba, babu yadda za a yi a rage yawan kashe maƙudan kuɗaɗe...
An kai yaran kauyen su inda a nan yaran suka bayyana ta’asar da mahaifinsu ya riƙa yi da su amma...
Kotun ta Gabacin Illinois, ta umarci Jami'ar Chicago cewa ta bayar da kwafe-kwafen dukkan takardun bayanan da Atiku ya nema.
A wata gajerar tattaunawa da BBC Hausa, Yusuf ya bayyana hukuncin kotun a Kano da cewa zalunci ne ƙarara.
Sun bayyana na Kotun Ƙoli cewa Kotun Ɗaukaka Ƙarar sama-sama ta bibiyi hujjojin na su, shi ya sa ta ba...
Lamarin ya faru a ranar Asabar, inda aka riƙa watsa bidiyon da ya yi ta narkar ta da duka a...
Kuma ta ce Atiku ya kasa gabatar da hujjojin da kotu za ta gamsu cewa INEC ta yi maguɗi yayin...
Daga nan ya tambayi Kwamandan Dakarun Gidan Gwamnati mai suna Ibrahim Babatunde, wanda ya shaida masa cewa an ba shi...