
Wadanda Dauda ya baiwa sabbin motoci kirar Toyota Matrix suna hada da Jamila Nagudu da Tijjani Asase.
Wannan sashe ne da zai rika kawo wa masu karatu labarai kan nishadi da suka hada da na fina-finai, wakoki da duk abinda ya shafi harkar nishadantarwa
Wadanda Dauda ya baiwa sabbin motoci kirar Toyota Matrix suna hada da Jamila Nagudu da Tijjani Asase.
Mahaifin Jarumin, Malam Nuhu ya rasu a wani asibiti a garin Gombe bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Sai dai kuma karancin Sinima a musamman yankin Arewa ya kawo wa masu shirya fina-finan Kannywood cikas sannan kuma da tsadar shiga kallo.
Wannan bikin aure ya samu halartar mutane da dama da ya hada da sanata Shehu Sani.
Isa Suleiman, dan shekara 23 ya aure Janine Sanchez, mai shekaru 46 a Kano. An dai ruwaito cewa masoyan biyu sun hada ne a shafukan sada zumunta dake yanar gizo.
Tauraruwar labarin mace ce mai juna biyu da mijinta ya kamu da cutar korona amma ya ƙi kai ta asibiti har ita ma ta kwashi cutar.
Bayan an tace sannan kullin ya kwanta sai a kwashe a adana. Idan bukatar sha koko ko kamu ya tashi sai kawai a debo kullin ya dama.
Afakallahu ya kara da cewa daga yanzu hukumar zata dira shafukan yanar gizo, wato shafin YouTube domin farautar ire-iren wadannan fina-finan.
Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
An dai ce Rahama da mahaifiyarta, da ƴan uwanta duk sun dira Abuja domin waskewa zuwa Dubai kafin sakon Sufeto Adamu ya iske ta.