Jami’ar Jihar Chicago ta mika bayanan karatun Tinubu ga Atiku
Jami’ar Jihar Chicago (CSU) mika bayanan karatun Shugaba Bola Tinubu ga abokin hamayyarsa Atiku Abubakar, bisa umarnin wata kotu a...
Jami’ar Jihar Chicago (CSU) mika bayanan karatun Shugaba Bola Tinubu ga abokin hamayyarsa Atiku Abubakar, bisa umarnin wata kotu a...
Bayan haka NLC ta yi kira ga gwamnatocin jihohi su yi irin haka wa ma'aikatun su ma jihohi da ma...
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta...
Kotun dake Shari'ar zaɓen gwamnan Nasarawa ta yanke kori gwamnan jihar Abdullahi Sule na APC.
NLC da TUC za su duba tayin yiwuwar fasa tafiya yajin aikin da Gwamnatin Tarayya ta roƙe su, domin a...
Tsohon shugaban APC Sanata Abdullahi Adamu ya yi karin haske game da takarar Ahmed Lawan a zaɓen fidda gwani na...
Sannan ya kara da cewa tuni har ya mika katun shaidar zama ɗan jam'iyyar a mazaɓar sa dake Ƙaura, cikin...
Amma da ya ke su kan su a ruɗe suke sai suka yi gaggawar zuwa jaridu suka rika faɗan abinda...
Haka kuma an amince da zaben Temitope Aluko a matsayin Shugaban BoT da Engr. Babayo Mohammed Abdullahi a matsayin Sakataren...
PREMIUM TIMES ta buga labarin yadda gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya bayar da umarnin rusa wasu wasu ginegine a...