DIPHTHERIA: Sama da mutum 6,000 sun kamu a Kano, mutum 110 a Borno, 21 Bauchi
Kungiyar ta yi wannan kira ne ganin yadda ake faɗi cewa mutum 6,707 sun kamu a jihar Kano, 110 a...
Kungiyar ta yi wannan kira ne ganin yadda ake faɗi cewa mutum 6,707 sun kamu a jihar Kano, 110 a...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Afolabi Babatola ya ce rundunar za ta kai Adamu kotu da zarar ta kammala bincike.
“Mahaifiyar ta ce Lois kan Saka yatsun ta a cikin gaban yarinyar kuma tana liliya nonon yarinyar inda hakan ya...
Ya ce bisa ga abinda suka ji Mary ta aikata haka ne saboda tana zargin Janet na gulmanta da ‘yarta.
Bayan haka shugaban hukumar AEPB Kaka Bello ya ce ministan Abuja Nyesom Wike ya kafa rundunar domin tsaftace Abuja.
An naɗa Modibbo-Umar a matsayin mai ba mataimakin shugaban kasa shawara kan harkoki na musamman
Alamun cutar sun hada da zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaron, idanun za su Yi jajawur, tari da Kumburin wuya.
“Ya ce bayan ya shigo gidan sai Iyayen yarinyar suka fita suka barshi tare da ‘yar su daga nan shi...
'Yan sanda sun kama wani AbdurRasaq Agbola daga kauyen Iyana Ajiya dake Ibadan jihar Oyo dake da hannu da shigo...
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Taraba Abdullahi Usman ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wata matar aure...