Rashin biyan albashi da kudaden fansho a jihohi na ci min Tuwo a kwarya – Inji Buhari
Buhari ya nuna wannan fushin ne ranar Litinin yayin da ya ke taro da Majalisar Sarakunan Gargajiya na Najeriya, a ...
Buhari ya nuna wannan fushin ne ranar Litinin yayin da ya ke taro da Majalisar Sarakunan Gargajiya na Najeriya, a ...
Gwamnatin El-Rufai ta sanar da rusa masarautu sama da 4000 da aka kirkiro a jihar a shekarar 2001.
Sarkin ya rasune bayan fama da rashin lafiya da yayi.