Gwamnan Jihar Barno ya bayyana wa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya ziyarci shugaba Bola Tinubu ne domin ya sanar dashi wasu muhimman abubuwa uku.
” Mun tattauna da shugaba Tinubu game da yadda za abunƙasa ayyukan noma a jihar, sannan kuma da matsayin tafkin Chadi.
Discussion about this post