Kakakin majalisar Tarayya, Tajuddeen Abbas, ya bayyana cewa kaf din su a majalisar Tarayya, na ginin shugaban kasa Bola Tinubu da kima da daraja.
Abbas ya bayyana cewa dukkan su a majalisr tarayya na daraja shugaban Tinubu kuma suna ganinsa da kima matuka.
” A majalisar Tarayya, dukkan mu matsayarmu guda game da shugaba Tinubu. Babu banbancin Jam’iyya wajen goyon baya da ya ke samu daga majalisar.
Discussion about this post