Ƴan Najeriya da dama sun zargi kungiyar Kwadago da yin rufarufa kawai don su burge da kuma wani buri na su na daban ba wai don talakawa ba ta hanyar yin zangazanga da sunan wai adawa da gwamnati.
Wani mazaunin garin Zariya dake Jihar Kaduna Shuaibu Gidanmanu da yake da matsalar rashin gani, ya zanta da PREMIUM TIMES HAUSA inda ya ce tabbas ba don talakawa bane Kungiyar Kwadago ke gudanar da zanga-zanga.
Discussion about this post