El-Rufai yayi sabbin nade-nade
Manasseh Istifanu, Mai taimakawa gwamna kan harkokin yada Labarai.
Manasseh Istifanu, Mai taimakawa gwamna kan harkokin yada Labarai.
Gwamnan jihar Kaduna ya sanar da sabbin nade-nade da yayi a jihar ranar Litini.
A cikin bidiyon za a iya ganin El-Rufai na tambayar kwamandan adadin mutanen da aka kashe.
An dawo da dokar hana zirga-zirga na awa 24 a Kaduna har sai Ila-Ma-Sha'Allah
An saka dokar hana walwala a garin Kasuwar Magani dake Kaduna
El-Rufai yace su suna aiki ne wa talakawa ba attajiran jihar ba domin kuwa ba kaunar su suke yi ba.
Aruwan ya bayyana haka ne a tattaunawa da yayi da 'yan jarida a garin Kaduna.
An kama ‘yan sara suka 50 a cikin garin Kaduna
Wannan abu da yake faruwa a Birnin Gwari, ya zama abin tashin hankali matuka. domain kuwa babu dare babu rana.
Kakakin gwamnan, Samuel Aruwan ne ya saka hannu a wannan matsaya na gwamnatin jihar.