Bana bukatar wani ya ari baki na ya ci mini albasa, ban ce ba zanyi takara a 2019 ba – Inji El-Rufai
Ina rokon duk wani jami’in gwamnati da ya yi takatsantsan akan hakan.
Ina rokon duk wani jami’in gwamnati da ya yi takatsantsan akan hakan.
Sakataren kungiyar Ibrahim Kufaina yace babu wata addini da yace ka kashe dan uwanka wai don ba addininku daya ba.
Ya roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.