Gwamnatin Kaduna ta janye dokar hana walwala na awa 24 a faɗin jihar
Aruwan ya ce jami'an tsaron da aka saka a bangarorin jihar za su ci gaba da aikin samar da tsaro.
Aruwan ya ce jami'an tsaron da aka saka a bangarorin jihar za su ci gaba da aikin samar da tsaro.
Hedikwatar tsaron Najeriyar ta ce za a cigaba da kai irin wadannan hare hare har sai an kawo karshen ta'addancin ...
Wasu mazauna karamar Hukumar Kaura dake jihar Kaduna ne suka rika yada cewa sun gano wani maboyar mahara a tsaunin ...
Su dai wadannan Tireloli sun taho daga Kano ne kamar suna dauke da kayan abinci ne, Ashe mutane da dabbobi ...
Kwamishinan da Jami'an Tsaro sun tare wadannan motoci ne a Kauyen Sabon Gida dake iyaka da Jihar Kaduna da Kano.
Aruwan ya bayyana cewa jihar ba za ta tattauna da mahara ba, wanda yayi za a yi masa ne kawai, ...
Jihar Kaduna na da akalla mutum 5 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan, ciki har da gwamnan ...
Aruwan ya ce gwamnati ba za ta yi kasa-kasa ba wajen tabbatar da bin doka a fadin jihar.
El-Rufai ya aika da sunayen mutane 11 saura mutane uku da ya ce zai aika daga baya.
Bayan tabbatar wa kakakin sa da kujerar sa na kakakin gwamnatin jihar Kaduna da gwamna Nasir El-Rufai yayi wa Samuel ...