Uba Sani ya nada Samuel Aruwa Kantoman Hukumar Gudanarwar Birnin Kaduna da Kewaye
Sanarwar nadin na kunshe ne a wata takarda wacce Sakataren yada labarai na gwamnan jihar Mohammed Shehu ya fitar ranar ...
Sanarwar nadin na kunshe ne a wata takarda wacce Sakataren yada labarai na gwamnan jihar Mohammed Shehu ya fitar ranar ...
Ba wani bane kuwa illa sannanen matashi, haziki kuma gogarman tabbatar da ana zaman lafiya a jihar Kaduna, Honarabul Samuel ...
Aruwan ya ce a wannan karon ba a saurara musu ba, dakarun Najeriya sun bisu ne har can cikin daji ...
A halin da ake ciki yanzu jami'an tsaron Najeriya sun dukufa wajen ganin bayan ƴan bindigan wanda suke samun nasarori ...
Wani matafiya da ya tattauna da PREMIUM TIMES Hausa, ya bayyana cewa hanyar ta zama kamar ba hanyar mota daga ...
Jami'an tsaron sun bi sawun 'yan bindiga inda suka ceto mutum takwas da aka yi garkuwa da su sannan suka ...
Aruwan ya ce tuni gwamnati umarci hukumar sadarwa ta kasa ta bude hanyoyin sadarwa da ta dakile tun a watan ...
Kwamishinan Mudassiru ya bayyana cewa 'yan sanda tare da hadin guiwar sojoji sun ceto mutum 11 ciki har da gawar ...
taron da ya yi da manema labarai ranar Talata Aruwan ya yi bayanin kan matakin da ya dauka kan wannan ...
Ya ce kananan hukumomin Giwa da Birnin Gwari na cikin kananan hukumomin da suka fi fama da hare-haren mahara a ...