Shugaban INEC ya hori ma’aikatan hukumar su yi gaskiya, su guji kwadayi a zaben Ondo
Ko yaushe ku tuna da cewa duk wani abu da wani ma'aikacin INEC ya aikata zai iya shafar dukkan mu.
Ko yaushe ku tuna da cewa duk wani abu da wani ma'aikacin INEC ya aikata zai iya shafar dukkan mu.
Farfesa Yakubu ya ce, “Hukumar ta shirya wa zaɓen. Yau kwana na biyu a nan Jihar Ondo ina duba shirye-shiryen ...
Sai An Rika Hukunta Masu Karya Dokokin Zabe Sannan A Magance Matsalolin Zabe
Ya ake ciki game da rahoton yadda zaben 2019 ya gudana
INEC ta shirya taron ne tare da jam’iyyun siyasa wadanda suka shiga zaben 2019.
Daya daga cikin Kwamishinonin Zabe na Kasa mai suna Mustapha Lecky ne ya wakilce shi a wurin taron.
INEC ta karbi Naira Biliyan 1.47 domin bude rumbun ajiyar bayanai, 'server'
Kotun koli ta kori sanata David Umaru dake wakiltar Neja ta Gabas.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta fara nazari da bin-diddigin hanyoyin da ta bi ta gudanar da ...
Jam'iyyu 75 sun jinjina wa kokarin Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu.