Mahara sun saki sshugaban hukumar UBEC da ‘yar sa da suka yi garkuwa da
Kamar yadda Mba ya bayyana, an kuma kama wani mutum daya da ke da hannu a aikata wannan ta'asa.
Kamar yadda Mba ya bayyana, an kuma kama wani mutum daya da ke da hannu a aikata wannan ta'asa.
Anosike ta ce ta na fuskantar Barazana cewa za a kashe ta matsawar aka gan ta ko a cikin Bauchi ...
Ba zan yi murabus ba daga shugabancin Hukumar Zabe
Oshiomhole ya yi zargin cewa akwai wasu Kwamishinonin Zabe da ke wa jam’iyyar PDP aiki.
INEC ta ce ta kammala sake tattara dukkan kayan zaben da aka rigaya aka rarraba a ilahirin kananan hukumomi 20 ...
Akwai wata bukata akan wannan lamari. Muna fatan mutane za su fahimci halin da Najeriya take ciki.
Yakubu ya ce tuni INEC duk ta tattaro kayan zaben da aka fara rarrabawa yanzu duk su na hannun ta, ...
INEC ta daga zaben shugaban kasa da majalisar majalisar kasa zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu sannan zaben gwamna ranar ...
A karshe ya ce za a tura ma’aikatan zabe 16,000 a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar sati ...
Wannan tirka-tirka dai ta afku ne sakamakon wata shari’a da ta shafi siyasar jihar Anambra.