A tsananta hukunci kan wanda ya bayyana sakamakon zabe na bogi – Jega
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
Ya ce zaben gwamnan jihar Ekiti da ya gabata kwanan baya, an samu ‘yan takara 37.
Shugaban INEC, Mahmood Yakubu ne ya yi wannan jawabi a wani taro da yake magana kan korafe-korafen da akayi cewa ...
Farfesa Mahmood Yakubu ne da kan sa ya bayyana haka.
duk wanda 'yan Najeriya suka zaba a 2019 shi INEC za ta bayyana a matsayin wanda ya yi nasara.