ASARAR KASHI 42% NA SABBIN RAJISTAR ZAƁE: Shugaban INEC ya ce za a hukunta ma’aikatan da ke da hannu a harƙallar
Yakubu ya bayyana cewa yin rajista fiye da sau ɗaya da kuma rashin cike gurabun fam ɗin daidai ne suka ...
Yakubu ya bayyana cewa yin rajista fiye da sau ɗaya da kuma rashin cike gurabun fam ɗin daidai ne suka ...
Ya ce musamman ma dai ita Dokar Zaɓe ta tanadar da tabbatattun lokuta domin aiwatar da ayyukan zaɓe bisa ranar ...
Okoye ya bayyana damuwa kan yadda yawan kona kayan hukumar a wasu jihohi ta hanyar gobara ya ki ci ya ...
Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) ta bayyana irin aikin da ya rataya a wuyan ta wajen aikin gyaran iyakokin mazabun ...
Ya ce wasu daga cikin guraben kada kuri'ar idan aka maida su rumfunan zabe, za a kuma dauke su zuwa ...
Shugaban na INEC ya ce gaskiya ne kungiyoyi masu zaman kan su sun sha yin kira ga hukumar da ta ...
Festus Okoye, wato Babban Kwamishinan INEC kuma shugaban kwamitin yada labarai da wayar da kan masu zabe a hukumar, shi ...
Buhari ya nada Yakubu da farko a cikin Nuwamba, 2016 bayan kammala wa'adin Farfesa Attahiru Jega a karo na biyu.
Kamar yadda ku ka sani, an riga an bayyana sabunta nadi na a matsayin Shugaban Hukumar, bisa amincewar Majalisar Dattawa.
A wannan sabon wa'adin ma, zai yi shekara biyar kamar yadda ya yi a na farko.