Zanga-zanga a Adamawa kan yawaitar garkuwa da mutane, an ce da hannun ‘yan sanda
Wani mai zanga-zanga da ya ce sunan sa Mallum Girei, ya zargi ‘yan sanda da hadin baki da masu garkuwa ...
Wani mai zanga-zanga da ya ce sunan sa Mallum Girei, ya zargi ‘yan sanda da hadin baki da masu garkuwa ...
Kungiyoyi da dama sun yi kira a soke zaben Jihar Kogi, wanda suka ce tashin hankali ne aka yi ba ...
Amosun ya ce ya sayo makaman ne da nufin bai wa ‘yan sandan jihar sa gudummawar dakile aikata miyagun laifuka ...
Mataimakin Kakakin Yada Labarai na Sojojin, Haruna Tagwai ne ya fitar da sanarwar, kuma shi ne ya sa mata hannu.
Jami’an ‘yan sandan Jihar Oyo sun bada sanarwar kama wasu rikakkun masu safarar muggan makamai.
Boko Haram sun yi wa sansanin 'yan gudun hijira shigar-kutse suka kashe mutum biyu tare da satar kayan abinci.
Hedikwatar ’Yan Sanda ta Kasa ta ki yin magana a kan wannan badakalar makamai.
Elijah ya ce ‘yan sandan sun gano bindigogi biyu, harsasai shida da takalmin roba daya a gidan Adamu.
Irabo ya kuma kara da cewa an jiwa Boko Haram da dama rauni, sannan kuma an kwaci bindigogi da wasu ...
Sannan kuma ya sha alwashin kamo maharan domin su fuskanci hukuncin abin da suka aikata.