Yadda Amosun ya shigo da bindigogi 1000 da harsasai miliyan 4 jihar Ogun ba a sani ba
Hedikwatar ’Yan Sanda ta Kasa ta ki yin magana a kan wannan badakalar makamai.
Hedikwatar ’Yan Sanda ta Kasa ta ki yin magana a kan wannan badakalar makamai.
Elijah ya ce ‘yan sandan sun gano bindigogi biyu, harsasai shida da takalmin roba daya a gidan Adamu.
Irabo ya kuma kara da cewa an jiwa Boko Haram da dama rauni, sannan kuma an kwaci bindigogi da wasu ...
Sannan kuma ya sha alwashin kamo maharan domin su fuskanci hukuncin abin da suka aikata.
Sun yi garkuwar da misalin karfe 4:30 na yammacin Talata.
Boko Haram sun banka wa kauye guda wuta a kusa da Maiduguri
Amurkawa maza da mata, su ke rike da kashi 50 bisa 100 na kananan makaman da ke hannun farafen hula.
An gargadi mutane da su mika makaman su.
Bincike ya nuna cewa dillalin mai suna Mohammed Bello, ya nunfi Saminaka ne wajen wani babban gogarman su, mai suna ...