An ga watan Shawwal
Gidan talabijin din Al-Jazeera ne ta ruwaito wannan labarin.
Gidan talabijin din Al-Jazeera ne ta ruwaito wannan labarin.
Mimiko ya zama gwamnan jihar Ondo ne a inuwar jam'iyyar LP sai a 2015 ya tattara komatsansa ya koma PDP.
Ya ce sun tsinto gawar mutane bakwai a kauyen Dutsen –Wake sannan uku a kauyen Oho.
Sai dai kuma a lokacin da kotun ta yanke wa wadannan mutane wannan hukunci dukan su sun riga sun mutu ...
Sabir ya maya gurbin Yakubu Ahmed.
Tuni an baza 'yan sanda sa jami'an sirri domin zakulo wannan hatsabibin mutum domin hukunta shi.
Shugaban FIFA Gianni Infantino ne ya bayyana sakamakon zaben.
Spain ta yi nasara sau 14, an yi canjaras da ita sau 6.
Kamata ya yi sai an sami tabbacin kawar da cutar tukuna kafin su sanar da kawar da cutar.
Gungun masu kare Shema a karkashin jagorancin babban lauya J.B Daudu, A.T Kehinde, B.Y Kura da kuma Uyi Igunma, sun ...