Ba za mu bi umarnin kotu ba na mu janye yajin aiki – JOHESU
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dade da dulmiyawa cikin matsalar rashin zaman lafiya.
Saraki ya ce za su ci gaba da tattauna wa da JOHESU da jami'an domin ganin sun koma aiki.
Jonah Jang ya ce zaman da ya yi haramtacce ne wanda kotun ta tura shi ba bisa ka’ida ba.
Hadisi Da’ifi shi ne dukkan Hadisin da ya gaza cika sharuddan ingacin karban Hadisi.
Birnin Kiev, shi ne wanda Hausawa suka fi sani da Birnin Kib, da ke cikin Littafin ILIYA DAN MAIKARFI.
Armnesty na zargin sojojin da yi wa 'yan gudun hijiran da saduwa da su da karfin tsiya da muzguna musa ...
Majalisar tarayya ta yi watsi da kudirin kafa Rundunar Wanzar da Zaman Lafiya, ‘Peace Corps’
Rundunar 'yan sanda sun cafke wannan barauniya ce a daidai tana kokarin shiga mota a tashar Ketu.
An yi wannan taro ne a Kaduna wanda kungiyar 'Urban Reproductive Health Initiative (NURHI 2)' ta shirya.