Ƴan sanda sun kashe ƴan bindiga biyu a jihar Adamawa
Ya ce harin da dakarun suka yi ya lalata tsarin aiyukan mahara a jihohin Adamawa, Taraba, Yobe, Gombe da kasar ...
Ya ce harin da dakarun suka yi ya lalata tsarin aiyukan mahara a jihohin Adamawa, Taraba, Yobe, Gombe da kasar ...
Jami’ar ta ce daga ranar Litini za ta dauki mataki mai tsauri kan duk dalibin da ta kama a harabar ...
Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Najeriya - Idris
Namadi ya ce shirin ɗaukar malaman J-Teach daga na wucin-gadi zuwa na dindin, an tsara hakan ne daki-daki.
Abin fa ya na da yawa, wai mutuwa ta je kasuwa. Ɓangaren Sojojin Sama da Sojojin Ruwa kowane na fama ...
A ranar Asabar dai Tinubu da gwamnatin sa sun sha ragargaza, caccaka da kwankwatsa daga 'yan Najeriya da dama a ...
Wannan sabuwar yarjejeniya dai ta kawo ƙarshen doguwar rashin jituwar da aka daɗe ana cukumaurɗa tsakanin Intelsda NPA.
Wannan gargaɗi na kunshe a wata sanarwa da kwamishinan muhalli na jihar Ola Oresanya ya fitar a makon jiya a ...
Ita kuwa Opeyemi bata musanta duk abin da mijinta ya fada a kanta ba amma ta roki kotun kada ta ...
Sai dai kuma Idris ya bada tabbacin cewa gwamnatin Tinubu za ta farfaɗo da kafafen kuma ta mayar da su ...