Majalisar Barno ta karrama Kwamandan Rusasshiyar SARS na jihar
Shugaban Masu Rinjaye Dige Muhammad daga Karamar Hukumar Kala Balge ne ya daga hannu kuma ya nemi a kakkama babban ...
Shugaban Masu Rinjaye Dige Muhammad daga Karamar Hukumar Kala Balge ne ya daga hannu kuma ya nemi a kakkama babban ...
Gwamnan jihar Barno, Babagana Zulum ya bayyana cewa dole sai sojojin Najetiya sun canja salon yaki da Boko Haram sannan ...
Muna kira ga mutanen gari su cigaba da baiwa jami'an tsaro goyon baya domin a kawo karshen wannan matsala na ...
Ministan jinkai Sadiya Farouq ta bayyana cewa daga yanzu za a rika jefawa ƴan gudun hijra abinci ne daga sama.
Zulum ya ci gaba da cewa gwamnati ta gaza wajen wadata 'yan gudun hijira da abincin da za su ci ...
Ya ce sojoji na yi masa bita da kulle a aikin ganin zaman lafiya ya dawo garin Maiduguri da yake ...
Zulum ya ce da gangar sojoji suka far masa da su tozarta shi.
Baya ga gwamna Zulum, wasu ma’aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.
Baya ga gwamna Zulum, wasu ma'aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.
A karshe ya mika godiyar sa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa kokarin da yake yi don a samu zaman ...