Barno ta horas da likitoci 30, ma’aikatan jinya da ungo zoma 100 a jihar
A yanzu dai mutum 457 ne ke dauke da cutar a jihar.
A yanzu dai mutum 457 ne ke dauke da cutar a jihar.
Abba-Jato ya ce a yanzu haka an bude gidan radiyo a garin Biu dake aiki a kullum a garin.
Sai kuma sabon hari da suka kai garin Gubio a karo na biyu duk a tsakanin mako daya inda suka ...
Buhari ya "girgiza" da kisan kiyashin da aka yi a Gubio, ya umarci Sojoji su ceto wadanda aka sace
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya garzaya wannan kauye na Gubio bayan samun labarin wannan hari da aka kai kauyen.
Bayan an raba gidajen, daga baya gwamnatin jihar ta gano cewa duk ba a zauna cikin gidajen ba.
A jawabin da yayi, Zulum ya ce " Sannan wadannan likitoci da nas nas na gwamnati duk suna karbar albashi ...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, ta kafa dokar haramta wa jama'a kai ziyara a dukkan sansanonin masu gudun hijira ...
Muhammed yace gwamnati a shirye take domin ware isassun kudi domin ganin an zantar da wadannan ayyuka a jihar.
Idan aka dubi irin kudin da ake kashewa wajen samar da abincin da ake rabawa din nan, sun isa a ...