ZAƁEN GWAMNAN BARNO: Yadda Zulum ya zunduma Jajari na PDP rijiya, ya bi ya danne shi da ƙuri’u 545,000
Wata gagarimar nasara da Zulum ya samu, ita ce nasarar da ya samu a kowane ƙaramar hukuma a dukkan ƙananan ...
Wata gagarimar nasara da Zulum ya samu, ita ce nasarar da ya samu a kowane ƙaramar hukuma a dukkan ƙananan ...
A zaben Zulum ya samu kuri’u 545,543 wanda da su ya doke abokin takarar sa Mohammed Jajari na jami’yyar PDP ...
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce aƙalla akwai tubabbun 'yan Boko Haram cike fal da sansani uku da ...
Kakakin gwamnatin jihar Gusau, ya shaida wa wakilin mu cewa gwamna Babagana Zulum bai san da wannan harkalla ba.
Jajari ya yi alƙawarin inganta tsaro da bunƙasa tattalin arzikin Jihar Barno idan ya yi nasara ya zama gwamna.
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya bayyana cewa ba ya neman wani dan takarar shugaban Kasa ya nada shi mataimakin ...
Zulum ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis, lokacin da ya bayyana gaban Tawagar Jami'an Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa.
Buhari ya yabi Zulum sannan ya yi kira ga gwamnoni su yi koyi da shi wajen samar wa mutanen jihar ...
Wakilbe ya ce bayan haka gwamnati ta samar da kekuna 300 domin rabawa daliban da za su rika zuwa karatu ...
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...