• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GARGAƊI GA BUHARI: ‘Ƙaƙudubar ƙarancin kuɗi na yi wa zaɓen 2023 da dimokraɗiyya babbar barazana’ – Akeredolu

    Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba

    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

HARIN ZULUM: Sojoji suka bude min wuta ba Boko Haram ba – Gwamna Zulum

Mohammed LerebyMohammed Lere
August 3, 2020
in Babban Labari
0
Yadda Boko Haram suka dirawwa kauyen Gubio suka yi kashe-kashe na awa shida cur, suke tafi da hakimin da shanu 400

Babagana-Zulum

Gwamnan jihar Barno ya bayyana cewa sojojine suka bude masa wuta a Baga, dake karamar hukumar Kukawa ba Boko Haram ba.

Gwamnan ya shaida haka a hira da yayi da gidan talbijin din Channels.

Ya ce Sojojine suka bude wa tawagarsa wuta a wannan hanya na su saboda basu iya bambamce tawagar Boko Haram ba da na gwamnan.

Zulum ya ce akwai rashin kwarewa a wannan bau da aikin Sojojin da ka aikin samar da tsaro a yankin Baga.

” Idan sojojin da aka girke a yankin Baga ba za su iya tsare garin ba, ya kamata a canja su a akai su inda za su yi amfani. Zan sanarwa babban hafsan sojojin Najeriya ya san da haka.

Zulum ya ce da gangar sojoji suka far masa da su tozarta shi.

HARIN GWAMNA ZULUM: ‘Ku dai ayi sha’ani kawai, akwai wawukeken gibi a maganan tsaro daga gare ku’ – Martanin Zulum ga Sojoji

Gwamnan Jihar Barno Babagana Zulum ya nuna rashin jin dadin kan yadda Sojoji ke tunkarar yaki da Boko Haram a jihar Barno.

Gwamna Zulum ya ce lallai akwai sake kan yadda sojoji ke aikin kakkabe Boko Haram a jihar.

Idan ba a manta ba Gwamna ya tsallake rijiya da baya daga harin kwantar baunar Boko Haram a hanyar sa ta dawowa garin Maiduguri daga kananan hukumomin Monguno da baga.

Gwamnan Zulum ya ziyarci kananan hukumomin Monguno da Baga wajen rabawa mazauna sansanonin ‘yan gudun hijra kayan abinci.

Mjiya masu karfi da suka tabbatarwa PREMIUM TIMES, aukuwar wannan al’amari sun shaida cewa sojoji da ‘yan sandan dake gadin gwamna Zulum ne suka yi artabu da ‘Yan Boko Haram din har gwamna Zulum ya tsallake wannan hari.

Baya ga gwamna Zulum, wasu ma’aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.

Shugaban hukumar ta tabbatarwa PREMIUM TIMES da haka sai dai bata bada wani karin bayani a kai ba.

A lokacin da yake tattaunawa da kwamandan Sojojin Kasa dake aikin samar da tsaro a yankin Baga, anji gwamnan na cewa bai gamsu da yadda sojojin suke tunkarar yakin ba. Sai dai kuma shi kwamandan dake tsaye a gefe ya yi kokarin wanke sojojin cewa su ne suka fatattake su kuma yana tabbatar masa cewa babu Boko Haram koda mutum daya ne a garin Baga.

Kakakin rundunar Soji, Sagir Musa, ya shaida cewa ana nan an gudanar da bincike mai zurfi akan abin da ya faru da kuma shirya wasu dabaru da za aafka wa Boko Haram.

Tags: AbujaBabaganaBarnoLabaraiMartaniNajeriyaNewsPREMIUM TIMESZulum
Previous Post

Rundunar ‘yan sanda ta lashi takobin kamo maharan da suka kashe Dagace a jihar Nassarawa

Next Post

Jihohin Kaduna, Kwara da Abuja sun bayyana ranakun bude makarantu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba
  • PDP ta janye dakatarwar da ta yi wa Anyim, Shema, Fayose, ta fasa gurfanar da Gwamna Ortom gaban Kwamitin Ladabtarwa
  • Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya ta ce a riƙa watsa zaman sauraren ƙarar da Atiku da Obi su ka maka Tinubu a talbijin kai-tsaye
  • ZAFIN FADUWA: Dalilin da ya sa aka turo sojoji don a murde zaben gwamnan Zamfara, PDP ta yi nasara – Matawalle
  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.