Bayan Rantsuwa, Ba Zamu Sake Bawa Gwamnatin APC Uzuri Ba, Daga Mustapha Soron Dinki
Kowa ya ga yadda talakawa suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka zabi Buhari a mataki na farko a zaben 2015.
Kowa ya ga yadda talakawa suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka zabi Buhari a mataki na farko a zaben 2015.
Babu wata karamar hukumar da ban taba zuwa ba kasar nan tun daga 2003, lokacin da na fara kamfen zuwa ...
An rika hasashen cewa tunda an kafa jam’iyyu har 91, to wannan karo za a dama da mata sosai a ...
Jam’iyyu takwas kadai suka mika sunayen ‘yan takarar su
Tunde Bakare ya shawarci Buhari ya kira Taron Kasa
Magaji ya maye gurbin korarren tsohon shugaban hukumar Lawal Daura.
Ga kuma barazanar da sabuwar PDP takeyi itama a gefe daga bangaren tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Kafa jam'iyyu ba shi da wani alheri a Najeriya
Yargaba ya shaida musu cewa shi bai ma san ko an biya kudaden ba. Jin wannan furuci daga bakin sa, ...
Matasa kuma idan suna so su yi tasiri a cikin harkar siyasa sai sun bar siyasar kudi