An kashe hamshakin dan siyasa a Kaduna
An kashe shi ne a cikin gidan sa da ke kauyen Ankwa, cikin karamar hukumar jema'a.
An kashe shi ne a cikin gidan sa da ke kauyen Ankwa, cikin karamar hukumar jema'a.
Masari yayi Mata fatan Alheri.
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
Sule Lamido na daya daga cikin wadanda su ka kafa jam'iyyar PDP a kasar nan.
Lokacin zabe ne kawai aka bukace su amma bayan haka sai akayi watsi da su.
Mun koma APC ne saboda ayyukan ci gaba da ta ke yi wa jama'a.
'yan siyasa sun nisanci al'ummar da suka zabe su,
"Abin kunya ne ace wai wadanda suke kiran kansu yan siyasa kuma ace ba za su iya jure ma adawa ...
ko a siyasar Legas shi ba komai bane ballantana siyasar kasa Najeriya.
Makarfi yace yana da yakinin cewa kotun koli za ta yi adalci a shari'ar su da suka kai gabanta.