Buhari ya nada sabon shugaban hukumar tsaro na SSS

0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Yusuf Magaji Bichi, sabon shugaban hukumar Tsaro na SSS.

Magaji ya maye gurbin korarren tsohon shugaban hukumar Lawal Daura.

Magaji ya yi karatun sakandaren sa a makarantar sakandare dake Danbatta, daga nan sai ya garzaya jami’ar Ahmadu Bello in da yayi digirin sa ta farko a harkar siyasa.

Bayan haka ya sami horo da dama a harkar tsaro, tara bayanai sirri da shugabanci.

Share.

game da Author