Canja Salon Zaben Fidda Gwanin Jam’iyyu da Ingancin Dimokradiyyar Najeriya, Daga Ahmed Ilallah
Dimokaradiyya kan samu inganci ne kawai, in har an samu ingantttun jama’iyyu, masu agida da manufa da za su iya ...
Dimokaradiyya kan samu inganci ne kawai, in har an samu ingantttun jama’iyyu, masu agida da manufa da za su iya ...
Kwamishina yada Labarai na jihar Kano Mohammed Garba, ya bayyana cewa an yi wa bain da Ganduje yayi mummunar fahimta ...
Ka tabbatar idan ka shiga siyasa duk wanda ya kira wayar ka sai ka amsa. Kuma duk wanda ya gayyace ...
Saraki ya bada wannan shawara, ranar Laraba a Abuja, lokacin da ya ke kaddamar da Kwamitin Sasanta Rigingimun Jam'iyyar PDP.
Saboda haka wallahi, ina kira ga 'yan arewa da mu farka, mu san irin kulle-kulle, da makircin da ake kulla ...
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce bai shiga siyasa don ya warware matsalolin Najeriya ba.
INEC ta kwace satifiket 70 ga zababbun ’yan siyasa
Kowa ya ga yadda talakawa suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka zabi Buhari a mataki na farko a zaben 2015.
Babu wata karamar hukumar da ban taba zuwa ba kasar nan tun daga 2003, lokacin da na fara kamfen zuwa ...
An rika hasashen cewa tunda an kafa jam’iyyu har 91, to wannan karo za a dama da mata sosai a ...