Shugaban Ma’aikatan fadar Gwamnatin Adamawa ya rasu a Umra
Ya rasu a Saudiyya, inda ya je domin yin Umra.
Ya rasu a Saudiyya, inda ya je domin yin Umra.
Gidan talabijin din Al-Jazeera ne ta ruwaito wannan labarin.
Farashin danyen man fetur ya tashi lokaci guda a kasuwar duniya.
Anita Dmycroska cewa ta yi, lallai abin ya burge ta, amma kuma har yanzu ta na al’ajabi.
An rufe gidajen kallo na sinima ne tun 1970.
Saudiyya ta kuma yi gargadin cewa a cikin watan Mayu za ta rufe kofa.
Ya ce za fara aiki da gidajen sinima dinne daga watan Maris din 2018.
Zaratan Dogaran Tsaron Fadar Sarkin sun bude masa wuta, inda su ka kashe shi tun a bakin kofar shiga fadar.
Sakataren hukumar NAHCON Bello Tambuwal ya ce ma’aikatan kwastam sun ci mutuncin ‘yan Najeriyan ne bayan da aka gama binciken ...
Gwamnatocin kasashen Saudiyya Arabiya, Bahrain, Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, da kuma Masar, sun sanar da yanke Duk wata alaka da ...