Buhari zai cira kasar Saudiya
Buhari zai halarci taron bunkasa tattalin arzikin kasashen duniya da saka jari ne da za ayi a kasar Saudiyya.
Buhari zai halarci taron bunkasa tattalin arzikin kasashen duniya da saka jari ne da za ayi a kasar Saudiyya.
Dalilin goyon bayan masu 'Madigo' da 'Luwadi' yasa ba zan halarci Saudiyya ba
Sarki Salman Bin Abdulaziz ya gayyaci Buhari ya ziyarci kasar domin yin Umrah da kuma ganawa da shi.
Zainab daliba ce a Jami’ar Maitama Sule University da ke Kano. Ta tafi Saudiyya ne tare da ’yar uwar ta.
Duk da alkawarin da gwamnati ta yi, har yau ta kasa farfado da matatun mai da suka durkushe.
" Bincike ya nuna cewa wadannan mutane a dakunan bahaya suke dafa abincin."
Ya kuma koka da irin yadda ake samun masu safarar kwayoyi daga Najeriya zuwa cikin Saudiyya.
Da yawa daga cikin su sun makale a kasar babu yadda za suyi su dawo Najeriya ma.
Sai bayan an kai su can su ke gane cewa ashe dai kuikuyo da barewa ba jinsi da yaba ne.
Na samu labarin wasu ejan na Najeriya su na safarar mata su kai su Saudiyya suna aikatau a gidaje sun ...