Najeriya, Chadi da Nijar za su farfado da Tafkin Chadi
“A yau an daina noma gaba daya a Yankin Tafkin Chadi.
“A yau an daina noma gaba daya a Yankin Tafkin Chadi.
A dalilin wannan ambaliya an kiyasta cewa mutane sun yi asarar da ya kai Naira miliyan 70.
Akwai kuma dalilin yadda haka kawai jama'a ke yawan gina gidaje da shaguna a kan hanyoyin ruwa.
Jami’in hukumar Abubakar Jimoh ya sanar da haka ranar Asabar.
NAFDAC ta ce kamfanin zata iya ci gaba da ayyukanta tunda an gane tsaftar ruwan.
Babbar matsalar su ita ce rashin ruwan sha, rashin hasken lantarki sannan da kuma rashin kayan more rayuwa
Kasashen Afrika na taron tattauna yadda za a inganta fannin kiwon lafiya a Kigali, Rwanda
Wani bene mai hawa biyu ta rushe sannan iskar ruwa ya yaye jinkan gidaje 250.
Mutanen Dutse sun yaba samar musu da wutan lantarki mai amfani da hasken rana
mutane goman da suka rasu mazauna kananan hukumomin Yola ta kudu ne, da Guyuk, Lamurde da karamar hukumar Song.