Ya kamata kasashen waje su rika biyan Najeriya kudin ruwa, idan za su maido kudaden satar da barayin gwamnati su ka boye a can
Owasoniye ya ce idan aka bullo wa kasashen ta nan, hakan zai magance yawan satar kudade ana kimshe wa a ...
Owasoniye ya ce idan aka bullo wa kasashen ta nan, hakan zai magance yawan satar kudade ana kimshe wa a ...
Ya zama dole wa ma’aikatan kiwon lafiya su rika wanke hannayen su da ruwa da sabulu kafin da bayan sun ...
Rahoton yace matsalar da aka fuskanta a shekarar da ta gabata, za ta iya nunkawa a wannan shekara.
Karin ya zo wa 'yan Najeriya cikin bazata, ganin yadda ake zaman kuncin tabarbarewar al'amurra dalilin barkewar cutar Coronavirus.
Wannan ne jawabin sa ba biyar, run bayan da aka samu bullar cutar Coronavirus a Ghana.
Manoma a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara ware kudade domin inganta fannin aiyukan noma ...
PREMIUM TIMES ta shirya jin ra'ayin a shafin ta na intranet, ta yadda sau daya kadai za a iya kada ...
Mun ziyarci masallatai da coci-coci domin wayar da kan mutane game da matsaloli irin haka.
Sai dai kuma Adamu bai bayyana sunayen kananan hukumomin 14 ba a gaban kwamitin da ya yi wa bayanin.
Cikin jihohin da aka bayyana kuwa har da jihar Neja.