JIJJIGAR KASA: An dakatar da fasa dutse, ginin rijiyoyin burtsatse a Abuja
Unguwannin da Ministan ya lissafa sun hada da Gundumar Garki, Maitama da kuma Mpape.
Unguwannin da Ministan ya lissafa sun hada da Gundumar Garki, Maitama da kuma Mpape.
Muhammad ya ce ma’aikatan gwamnatin jiha su 456 ne yayin da na kananan hukumomi kuma su 1,14.
Malami yayi aiki da Buhari tun a CPC.
Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya fatattaki shugaban hukumar DSS Lawal Daura.
Ku dubi Boko Haram. Ku dubi samame. Ku dubi sauro, kuma ku dubi kanjamau! Me ya sa?
An sace daliban Chibok 270 a cikin 2014.
Dogara ya ce akasarain wadanda aka maida saniyar-wace a siyasa ko a mulkin kasar nan duk matasa ne.
Idan ba dun Allah ya sa Fayemi na da sauran rayuwa a gaba da yau ya sheka lahira, ya tsallake ...
Magu ya ci gaba da cewa ya na so bankunan su gabatar da sunayen duk wani dan harkallar da ya ...
Jami’ar hukumar kare hakkin 'yan Najeriya Hauwa Salihu ta fadi haka ne da take zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ...