Sabbin dokokin shiga masallatai da Coci-Coci 8 da hukumar NCDC ta fitar
Dole ko kai waye harda liman da ladan, kowa sai ya saka takunkumin fuska idan zai shiga masallaci
Dole ko kai waye harda liman da ladan, kowa sai ya saka takunkumin fuska idan zai shiga masallaci
Yanzu mutum 6677 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1840 sun warke, 200 sun mutu.
Wata Ba'Amurkiya ta mutu a Warri, Jihar Delta, bayan ta kamu da cutar Coronavirus a dakin saurayin ta da ta ...
Za a fara gwaji a Cibiyar Gwaji ta Dangote Foundation a ranar 10 Ga Mayu, inda za a fara da ...
Ya ce ya zama dole a bi su domin su killace kan su kuma a yi musu gwaji.
Yau ne aka yi min gwaji na biyu dake nuna bani dauke da cutar coronavirus. Yanzu haka ana shirin Sallama ...
Najeriya na cikin matsancin fama da karancin kayan gwajin masu dauke da cutar Coronavirus.
Bayan haka Ehanire ya ce Hukumar NCDC na kokarin ganin ta kara yawan mutanen da ake yi wa gwajin cutar ...
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin wadanda suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar Talata.
Ya ce nuna wariya da ake yi wa wadannan ke dauke da cutar na dawo wa hukumar da hannun agogo ...