BARKEWAR CUTAR DIPHTHERIA: Kano ce ke gaba wajen yawan masu fama da cutar, yayin da mutum 836 suka kamu a Najeriya, 80 sun mutu
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
Sashen Wayarwa da Gargadi na Ɓangaren Lafiya ya yi wannan gargaɗi a ranar Litinin, ya ce kowa ya yi nesa ...
NCDC ta ce tun bayan bullowar korona a shekaran 2020 wannan shine mafi kankanta yawan mutanen da suka kamu da ...
Hukumar NCDC ta bayyana cewa Najeriya ta samu karin mutum 422 da suka kamu da cutar korona sannan mutum daya ...
Zuwa yanzu mutum 243,450 ne suka kamu da cutar, an sallami mutum 215,352 da suka kamu da cutar sannan cutar ...
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Hukumar NCDC ta bayyana cewa mutum 16 ne suka rasa rayukan su a dalilin kamuwa da cutar korona a kasar ...
Daga nan kuma akwai mutum 77 da suka kamu da cutar daga ranar 21 zuwa 24 a jihar Legas sannan ...
Oyenuga ya yi kira ga gwamnati ta kara himma wajen wayar da kan mutane mahimmancin yin allurar rigakafin Korona.
A lissafe dai mutum 963 ne suka kamu a cikin wannan mako inda akalla mutum 136 ne ke kamuwa da ...
Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...