KORONA: Yadda tsananta yin gwaji ya kawo raguwar yaduwar cutar a Najeriya
An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.
An gano alamun wannan raguwa ne a cikin watanni biyar da suka gabata.
Yanzu mutum 54,247 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 42,010 sun warke, 1,023 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 290 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 453 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Asabar.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 457 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 304 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
Yanzu mutum 28, 167 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 11, 462 sun warke, 616 sun rasu. Zuwa yanzu ...
Sanwo-Olu ya ce duk sauran makarantun za su ci gaba da daukan darasi ta yanar gizo.
A ranar Talata din nan ce Akeredolu ya sanar a shafin sa ta Tiwita cewa ya na barar addu'a, domin ...
Abuja ce take bi wa jihar Legas a yawan wadanda suka kamu da cutar sai kuma jihar Kano.