Najeriya na bukatan naira biliyan 4 don dakile yawa-yawan bullowar cututtuka a kasar
Ihekweazu yace idana ana bukatan a sami sakamako na dindindin sai fa an ware Naira biliyan 4 domin haka.
Ihekweazu yace idana ana bukatan a sami sakamako na dindindin sai fa an ware Naira biliyan 4 domin haka.
Cutara ya tada hankalin mutanen kasar nan.
Ya fadi haka ne a taron da kungiyar masana kimiya na Najeriya ta shirya a Abuja.
A yi amfani da tsaftattacen ruwa wajen wanke ido da hakora.
Ya kuma kara da cewa hakan ya yiwu ne sanadiyyar canjin yanayin da aka shiga wato shigowar damina.