El-Rufa’I ya ziyarci ‘yan majalisan dake wakiltar Kaduna a majalisar Tarayya
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
Wasu daga cikin amsoshin abin takaici ne.
Abubakar ya fadi haka bayan taron jam’iyyar da akayi a hedikwatar ta dake Abuja.
"Muna da wata kungiyar masoya Buhari wanda ya hada da wasu gwamnoni da ministoci kuma tuni mun fara shirye-shiryen ganin ...
El-Rufai yace bai ta ba samun matsala da Buhari ba kamar yadda ayi ta yadawa a kafafen yada labarai.
“ Bana so in takura ma shugaban kasa wajen zuwa kullum amma muna ganawa da shi.
“ Ina da yakinin cewa samun nasarar kasar nan zai yiwu ne idan har muka yi hakan zagaye da Buhari ...