Tsakanina da Buhari kamar da ne da Uba – Inji El-Rufai
El-Rufai yace bai ta ba samun matsala da Buhari ba kamar yadda ayi ta yadawa a kafafen yada labarai.
El-Rufai yace bai ta ba samun matsala da Buhari ba kamar yadda ayi ta yadawa a kafafen yada labarai.
“ Bana so in takura ma shugaban kasa wajen zuwa kullum amma muna ganawa da shi.
“ Ina da yakinin cewa samun nasarar kasar nan zai yiwu ne idan har muka yi hakan zagaye da Buhari ...