2019: Buhari ne ya taya ni zaben mace takarar mataimakiya ta – El-Rufai
Nasir ya ce kafin ya tsaida ta sai da ya shawarci Buhari tukunna.
Nasir ya ce kafin ya tsaida ta sai da ya shawarci Buhari tukunna.
Gwamna Akeredolu ya ce bai taba shirya wani zaman neman a cire Oshiomhole daga shugabancin jam’iyya ba.
An horas da malamai 5,834 a jihar Kaduna
El-Rufai ya nada Lawal Bello babban mai shari'a na jihar Kaduna
A dalilin haka, kotu da sallame su, kowa ya kara gaba.
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.
A shelar da gwamnati ta yi, tayi kira ga wadanda suka nemi aikin da su je kananan hukumomin su domin ...
An kama ‘yan sara suka 50 a cikin garin Kaduna
Ma'aikatan Kiwon Lafiya reshen Jihar Kaduna suma sun bi sahun takwarorin su da ke yajin aikin a kasar nan.
Hakan bai yi musu dadi ba inda suka yi ta fakon limamin amma basu sami sa'an kai ga shi ba.