ZAƁEN GWAMNA: Zan yi adalci, mai jin shawara da share wa Talakan Kaduna hawaye a ko da yaushe – Uba Sani
Hakan na kunshe ne a jawabin da yayi wa mutanen Kaduna ranar Alhamis domin neman goyon bayan su a zaɓen ...
Hakan na kunshe ne a jawabin da yayi wa mutanen Kaduna ranar Alhamis domin neman goyon bayan su a zaɓen ...
Masu yin sharhi na ganin har yanzu kakakin majalisar Jihar Kaduna, Yusuf Zailani bai yi na'am ba da zabin sanat ...
Gwamnan ya gaza matuka. Babu wani kokari ko himma da yayi wajen yaƙi da ƴan ta'adda wanda za a ce ...
Mu ne muka ɗauke su aiki amma kuma su ce ba za su bi dokar mu ba. Shine ya sa ...
Shugaban ƙungiyar Abdullahi Aliyu ne ya yi wannan kiran a lokacin ganawar sa da manema labarai a Katsina, ranar Lahadi.
Ya ce wannan tsari wanda zai shafi fannin dake zaman kansu da gwamnati ta shigo da shi zai fara aiki ...
Jaridar zata buga mukala a jaridu na tuba da neman yafiya daga gwamnan, da kuma alkawarin ba zata sake aikata ...
Malam Nasir El-Rufai ya zama ƙarfen kafa a jihar Kaduna, tun daga ɗarewarsa kujerar gwamna a 2015, ya fara canja ...
Mun tattauna da jami'an tsaron dake jihar sannan muna jira su nuna mana wuraren da ya kamata a katse layukan ...
El-Rufai ya bayyana haka da wasu nasarorin da jihar ta samu a wannan zaɓe a jawabi da yayi wa mutanen ...