SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai

1

Datti Baba Ahmed y ace ina satan kudin jihar Kaduna. Na bashi dama, kace ni Barawo, ka rubuta kace karya kake yi. Da lokaci ya wuce bai yi haka ba na kira lauya. Tunda yace ni barawo ne na kai shi Kotu ya zo ya fadi abin da na sata, mena sata, yaya akayi na sata Kuma menene nayi da kudin.

Share.

game da Author