BOKO HARAM: Buhari ya dora laifin shugabannin Barno kan yawan hare-hare
Sai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Sai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Wani dan banga ya yi korafin cewa sai da sojoji suka janye daga wannan yanki na jaddiri sannan Boko Haram ...
Matasa sun rika cewa "Bama So, Ba ma Yi" a dai dai Buhari na wucewa.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari a kan matafiyan da sojoji suka hana shiga cikin Maiduguri.
Wannan titi daya da ya rage kuwa shi ne mashigar Maiduguri daga Kano, Jigawa, Bauchi da Yobe.
Daga baya dai jami'an hukumar kashe gobara ta jihar sun kashe dan sauran burbudin wutan da ke ci a kangon ...
Kimanin jiragen sama 46 ne suka sauka Mauduguri a ranar Asabar wadanda suka rika karakainar kai manyan baki zuwa daurin ...
Majalisar Tarayya ta ce sojoji su dakatar da Shirin Tantance Matafiya Kan Titi