Bam ya kashe maigadin jami’ar Maiduguri
A na zaton cewa Boko Haram ne suka binne bam din a kofar shiga jami’ar.
A na zaton cewa Boko Haram ne suka binne bam din a kofar shiga jami’ar.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Damian Chukwu ne ya sanar da hakan wa manema labarai a garin Maiduguri.
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.