Jihohin kasarnan za su ware wani kaso domin kula da masu dauke da cutar Kanjamau
Sun yi kira da a saka hakan a shirin Inshorar kiwon lafiya ta kasa.
Sun yi kira da a saka hakan a shirin Inshorar kiwon lafiya ta kasa.
Bayan haka kuma ta roki mutane su saka marigayi Yusuf Maitama Sule a addu’o’in su.
Cin goruba na hana kamuwa da ciwon zuciya.
‘Ya’yan goji na dauke da sinadarin Tryptophan wanda ke hana mutum yawan yin fushi.
Ya ce yara kafin su kai shekaru biyar suke mutuwa a ta dalilin haka.
Ya kuma gargadi al’ummar musulmai da a rage kallon tallabijin musamman a wanna lokaci na watan Ramadan.
“ Irin ayyukan da Buhari ya bar mini inyi ya nuna akwai matukar yarda a tsanin mu sosai.
Mani ya ce sauran mutanen na kwance a asibitocin dake Mai’adua da Daura.
Majalisar dinkin duniya ta ce matsanancin yunwa fitina ne da ke daukar rayukan mutane a hankali.
Mu ci gaba da yi wa Buhari addu'a